Sashen Ayyukan Injiniyanci na Ataba Hussainiya ta sanar da ci gaba da gudanar da aikin Fadada Farfajiyan Zainab Aqeelah tare da bayyana adadin da aka kammala na ayyukan yanzu.
Sashen koyar da ayyukan Injiniyanci da fasaha na Hubbaren Imam Husain {as} ya sanar da ci gaba da gu...